Umarnin dafa abinci
- 1
Zamu samu kwano karami mu zuba ruwan dumi dinmu saimu zuba yeast dinmu aciki murufe mu ajiye a gefe
- 2
Saimu dakko flour dinmu muzubata a kwano,saimu zub sugar da madara dinmu mujuya yahade ko ina
- 3
Saimu dakko ruwan duminmu da yeast da muka hada waje daya muzuba aciki mufara kwabawa
- 4
Saimu dakko kwanmu muzuba a yar roba mu kada saimu zuba aciki mucigaba d kwabawa
- 5
Mu kwaba har ya hade jikinsa sosai sai muyita bugashi sosai kamr bugun biredi😆sosai zamu bugashi
- 6
Saimu dakko butter dinmu mu bude tsakiyan kwabin mu shash shafa waje waje inda koh ina zai samu
- 7
Saimu cigaba da bugashi har ya hade jikinsa, saimu rufe mu ajiye a gefe
- 8
Saimu dakko papern donut, in bamuda ita zamu iya saka normal paper amman sai mun dan zuba flour akai kafin mudora
- 9
Saimu dakko almakashi, mu murza kwabin namu yadanyi tsayi kadan saimu yayyankashi murufe
- 10
Saimu dakko yanka daya mudinga mulmulawa har yayi cirle kamar haka saimu dora akan paper din haka zamuyitayi har mugama
- 11
Saimu dorasu akan tire koh wani avun me fadi de murufe sosai yanda iska bazai shigaba saimu saka arana yatashi
- 12
Inya tashi saimu dakko saimu soya,idan zamu soya acikin mai kadan zamu soya kuma da wuta kadan saboda cikin ya soyi,kafin maidin yayi zafi sosai zamu fara sawa,musoyashi da kadan kadan
- 13
In an gama saimu barshi ya huce saimuyi glazing dinshi da nuttella kamar haka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes







sharhai