Lemun Chitta

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Maganin mura da zazzabi ze kuma yi dadin sha lokachin Iftar da shan ruwan ramadan
Lemun Chitta
Maganin mura da zazzabi ze kuma yi dadin sha lokachin Iftar da shan ruwan ramadan
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki ludda Ki kuma yanka lemun ki ki matse shi, ki kankare citta kiyi grating dinta
- 2
Se kiyi blending din cittar ki dafa kada ta dahu sosai ki tace ki bari ta huce sannan ki saka lemun tsami da sugar ko zuma
- 3
Ki saka freezer yayi sanyi zeyi dadin sha da Ramadan lokacin shan ruwa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11477586








sharhai