Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Sugar
  3. Gishirii
  4. Baking powder
  5. Vanilla
  6. Kwai
  7. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi tankadde fulawa sai azuba a wuri mai kyau sai azuba dukan kayana aciki aya mutse sosai

  2. 2

    Ba'a bugatar saka ruwa madarar itace ama tsayin ruwa

  3. 3

    Sai asamu frying pan a zuba kadan iya fadin da kikeso idan dayan bangare ya soyu sai ajuya dayan

  4. 4

    Idan ankare sai kisaka nutella akai ko kuma zuma ya danganta da yadda kike sun decorating ko kuma cinsa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes