Fish Rolls

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45-50mintuna
3 yawan abinchi
  1. Kifi
  2. Filawa
  3. Kwai
  4. Bakar Hoda
  5. Maggi
  6. Attarugu
  7. Albasa
  8. Butter
  9. Ruwa
  10. Man suya

Umarnin dafa abinci

45-50mintuna
  1. 1

    Zamu gyara kifi mu tafasa sai mu cire Kai da kayan kifin mu zuba Maggi da gishiri da jajjagen kayan Miya a cakuda.Ita Kuma filawa sai mu kwabata da kwai da ruwa da Hoda idan ta kwabu sai mu murza a katako ko abin murza taliya Don yayi falamfalam.

  2. 2

    Sai a dinga diban hadin kifin nan muna zubawa a kwabin filawan nan muna nadewa kamar tabarma mu manne bakin don kada ya bude sai mu soya a man gyada.#tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes