Jellop rice with cabbage

Mamu
Mamu @1981m
Lagos
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi biyu
  2. Kayan miya
  3. Tumatur din leda daya
  4. Man gyada
  5. Sinadaran dandano
  6. Bay leaf biyu
  7. Sweet corn dan kadan
  8. Kayan kabeji
  9. 4Karas
  10. 2Kokumba
  11. Sweet corn bamai yawa ba
  12. Kabeji karami daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nadora ruwan zafi a wuta nabarshi harya tafasa, nawanke shinkafata nazuba aciki nabarshi harya dahu kadan, nakara wankewa nasa a gwagwa harya tsane, na xuba mangyada a wuta nakawo albasa nazuba na dan soyashi nakawo kayan miya, da tumaturin leda naxuba aciki nayita motsawa harya soyu nakawo ruwa na zuba tare da sinadaran dandano narufeshi nabarshi harya tafaso nakawo shinkafa nazuba na motsa sannan narufeshi, nadan wani lokaci, daya dahu kafin na kwashe naxuba sweet corn aciki narufe tukunyar

  2. 2

    Sannan nasamu dan bowl, nakwashe shinkafar kamar haka

  3. 3

    Shikuma su kabejina na wanke su karas da duk abinda zanyi amfani dashi na wanke, nayanyanka na hadasu wuri daya sannan nakara zuba sweet corn din aciki, nakawo mayanos nazuba na cakude, kodama na soye kajina nayi kaza mai yaji na aza gefe, da kuma dankalin dana soya shima nasa a gefe

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Rengem rengemgem shinkafa da dadi 🎶🎶

Similar Recipes