Sandwich

Yana dadi kuma yara suna sonshi sosai shiyasa najemusu don zuwa makaranta dashi
Sandwich
Yana dadi kuma yara suna sonshi sosai shiyasa najemusu don zuwa makaranta dashi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisamu yankakken bread dinki kokuma wanda ba a yankaba sai kiyankata kamar yanda nayi nawa sai kiyanka albasa da tumatur kamar yanda nayi nawa sai kifasa kifinki kizuba a bowl ki mursikata sannan kidauko yankakken bread guda daya sai kishafa butter ajikin sannan kizuba kifi sai kidaura tumatur da albasa kamar yanda nayi sannan kidauko dayan bread din kirufe kan ki dannata sannan kisaka acikin ruwan kwai
- 2
Bayan kinsaka a ruwan kwai sai kisaka ta cikin flour ki jujjuya
- 3
Sai kidaura pan a wuta kisa mai kadan sai kidauka bread din kisaka aciki ki gasa idan dayan bangaren yayi sai kijuya dayanma yayi sai kicire. Haka zakiyi tayi har kigama
- 4
Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes














sharhai