Shayin citta

Safmar kitchen
Safmar kitchen @safmar
Ramat Close U/Rimi

Inason wannan shayin sabida yanada Dadi Kuma Yana maganim mura

Shayin citta

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Inason wannan shayin sabida yanada Dadi Kuma Yana maganim mura

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Citta danya
  2. Suger
  3. Lemuntsami
  4. Lipton

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka lemon tsami ki matse ki aje gefe saiki kankare goda citta a greater saiki Dora ruwa a wuta 1cup kizuba citta idan ya tafasa ki sauke kisa lemuntsami aciki saiki tace kisa Iipton a ciki da suger.asha lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes