Dafadukan taliya da kifi
Tayi dadi sosae,musamman daakasa sardine
Umarnin dafa abinci
- 1
Idan zakiyi taliya ki markada tarugunki da albasa kidora tukunya kan wuta kizuba mai kixuba markadenki kisoya su sannan kizuba ruwa da tafarnuwarki da spices dinki da curry kirufe.
- 2
Idan suntafasa kixuba taliyarki kibarta tadafu idan takusa dafuwa kisa kifinki kirage wuta.
- 3
Idan tadafu kisauke kidafa kwai kisa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11581070




sharhai