Baked meat pie

Zeesag Kitchen @cook_13835394
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba flour, salt, butter a bowl saiki juya sosai sannan kisa ruwa kadan ki kwaba.
- 2
Ki zuba Mai a pan, saiki zuba ginger, albasa kiyi ta juyawa saiki zuba minced meat dinki, dankali ki sake juyawa saiki zuba kayan dandanonki da ruwa kadan Ki barshi ya kusan nuna saiki zuba carrot da spring onion. Zuwa some minutes yayi.
- 3
KO murza flour dinki saiki cire shape ki zuba fillings dinki ki shafa ruwa a baki bakin saiki rufe ki manne.
- 4
Ki shafa egg a saman su saikiyi baking for 15 to 20mins a medium heat
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Baked circled pie
Circled pie shine recipe dina na farko dana saka a cookpad on 13 November 2018, amma soyawa nayi. Sai naci Karo da kiki foodies tayi baking nata, shine nima na gwada kuma yay dadi sosai fiye da soyayyen. #onerecipeonetree. Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Meat pie 3
These gorgeous pies they are truly spectacular...they taste just amazing as they look!! 💞💯 Firdausy Salees -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11579440
sharhai