Sandwich na kwai

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yankakken biredi
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Tarugu
  5. Maggi
  6. Cucumber yankakka
  7. Tomatoes yankakke
  8. Curry
  9. Gishiri
  10. Mangida

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu roba ki zuba kwai,yankakken albasa,tarugu Wanda aka jajjaga,maggi,curry,gishi kadan sai ki kada,sai ki aza kaskonki akan wuta kisa mai kadan sai kisa albasa idan yayi zafi sai ki zuba kwai kamar zakiyi wainar kwai sai ki dagargazashi kinayi kina huyawa har ya kama jikinsa sai ki sauke

  2. 2

    Zaki dauko slice biredi guda ki zuba hadin kwai sai ki aza cucumber da kika yanka,albasa,yankakken tumatur sai ki dauko slice din guda ki rufe sai ki gasa ga toaster ko sandwich maker haka zakiyima sauran har ki kare

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes