Donut

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya da rab
  1. Fulawa kofi uku
  2. Yeast cokali daya
  3. Madara cokali uku
  4. Qwai daya
  5. Butter cokali biyu
  6. cokaliBaking powder rabin
  7. Sugar (yadda ake so)

Umarnin dafa abinci

awa daya da rab
  1. 1

    Da farko zaki samu ruwan dumi cokali uku ki jiqa yeast dinki dashi na minti biya,a gefe guda ki tankade fulawarki da baking powder,ki sa sugar,sai ki samu wani kwanon mai dan fadi ki fasa kwai ciki ki juye madara da ruwan yeast din ki juya sosai sai ki zuba fulawa a kai ki cakudeshi

  2. 2

    Sai ki saka butter ki qarasa shakudewa har ya hade jikinshi,....ki cigaba da murzashi har na kusan minti 30,sai ki gutsurashi gida 10 ki riqa daukan kowane daya kina murjeshi har ya dunqule da kyau

  3. 3

    Sai a jerasu kan takardar gashi a barsu su tashi,in ya tashi sai a daura mai kan wuta kar yayi zafi sosai,sai a soya tare da taksrdar shi knn🙌

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes