Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11583761
Zaa yayyanka apple, strawberry, almond da grapes
Zaa gurza kwakwa a grater idan an cire mata baya
Sai a hada su gaba daya tare da yourghut da kwakwa
Sai a saka a cikin fridge yayi Sanyi, fruit yourghut ya kammala
An kwafa!
More Recipes

sharhai