Samosa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 2 Fulawa
  2. Mai
  3. Magi
  4. Nikaken nama
  5. Albasa
  6. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki hada namanki ki soya ki aje a gehe

  2. 2

    Sannan ki tankade fulawa ki ki saka gishiri kadan sae ki zuba ruwa ki kwaba da karfi harsae yayi sannan ki mulmula fulawar saiki yankata gida shida ki mulmula kowane sae ki murza yadanyi Fadi sae ki shafa man gyadarki ki barbada fulawa kadan sai ki yitayin hakanan kina dorawa wa Amma na shiddan baa Samishi mai saeki saka towel ki rufe yayi minti 10

  3. 3

    Sannan ki bude ki murzashi har yayi girman yadda kikeso sai ki gasa a non stick fan yanyayi sai ki yanka gida hudu ki rarrabashi a hankali sannan ki kwaba fulawa ki da ruwa Mai kauri sai ki rinka nadawa kina zuba kayan hadinki kina rufewa kin kika Kare sae ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sady Kwaire
Sady Kwaire @s31331412
rannar

sharhai

Similar Recipes