CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kwakumeti
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kwakumeti ainihin hoton girkin

Kwakumeti

hasmus kitchen&more
hasmus kitchen&more @cook_319156
kaduna

Ina matukar son kwakumeti shiyasa na fara yin shi a farkon ramadan😙

Ina matukar son kwakumeti shiyasa na fara yin shi a farkon ramadan😙

Kara karantawa

Kwakumeti

hasmus kitchen&more
hasmus kitchen&more @cook_319156
kaduna

Ina matukar son kwakumeti shiyasa na fara yin shi a farkon ramadan😙

Ina matukar son kwakumeti shiyasa na fara yin shi a farkon ramadan😙

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Time :50mins
Portions:7 servings
  • Abubuwan bukata:
  • Kwakwa guda daya baba
  • Ruwa kadan
  • Sugari kopi daya
  • Lemon tsami guda daya mai ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Time :50mins
  1. 1

    Dafarko ki fasa kwakwanki ki fereye bakin bayan kwakwar da wuka,saiki goge farin kwakwar da abin goge karas ko kubewa,sai ki zuba sukari a cikin ruwa amma ruwan kadan,misali idan sukarin gwagwani daya ne saiki sa lemon tsami daya mai ruwa, ki dora a wuta yayi ta dahuwa,har sai yayi kauri sosai,saiki zuba gogaggiyar kwakwar a wuta ki tuka ta biyu da sukarin sosai saiki sauke sannan idan ta dan sha iska zafin ya ragu sai ki dinga gutsurowa kina lailayaw.

  2. 2

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

hasmus kitchen&more
hasmus kitchen&more @cook_319156
rannar April 24, 2020 13:46
kaduna

sharhai (2)

hasmus kitchen&more
hasmus kitchen&more @cook_319156
August 05, 2023 09:28
nagode shikenan gashi
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Coconut Chips

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Beef stuffed bread
  2. Kosan Doya
  3. Baked Moimoi(Gasassar Alala)
  4. Mummuki (bread)
  5. Dambun tsakin masara
  1. Moi Moi (alale)
  2. Simple fried rice and cabbage
  3. Spring rolls
  4. #Alala me kwai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11656095
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close