Spring rolls

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsof flour
  2. 1/4 cupof corn flour
  3. Ruwa
  4. Filling
  5. tafarnuwaJajjagaggen attaru, albasa, citta d
  6. Cabbage
  7. Carrot
  8. Kayan kamshi dn dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko hade flour d Corn flour kisa gishiri se ki kawo ruwa ki kwaba ruwa ruwa

  2. 2

    Kaurinsa kamar hk

  3. 3

    Sekisa non stick frying pan dinki a wuta inya dau zafi seki dinga using brush kina shafawa a jikin non stick din

  4. 4

    In yayi seki baye hk xakiyi tayi har ki gama

  5. 5

    Na filling din kuma zaki soya cabbage da gurxaxjen carrot, da dan kayan miya

  6. 6

    Seki dinga daukan pantry sheet din kina sa fillings din kina nadewa seki soya amai mai zafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes