Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a zuba madara 1/2cup a kwanu se a zuba vinegar 1tspoon shine ze zama butter milk.
- 2
Se asa butter 1 se sugar 1cup ayita motsawa se ya fara komawa fari se a asa 3eggs a motsa sbd su hade,Daga nn se zuba red colour a cikin butter milk.
- 3
Se a zuba 3cups na flour a kwanu a zuba cocoa powder a ciki a yamutsa se a fara zuba flour din acikin mixing din butter da sugar idan ya fara qarfi se zuba butter milk.
- 4
Idan an gama se a zuba a kwanu asa a oven.
- 5
Shi Kuma wiped cream ana hadashi ne da qanqara za'a zuba garin asa qanqara se ya fara yin qarfi.
- 6
Daga nn idan an cire cake din a oven se a murjeshi.
- 7
Se a kawo glass cup ko dae wani cup wanda yake transparent,a zuba wiped cream sannan a dibi cake a kama zubawa gefe gefe hk za'a tayi har ya kusa cika, Ana ci da spoon.Asha dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes





sharhai