Faten doya

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Yana matuqar dadi sosai

Faten doya

Yana matuqar dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Doya qarama
  2. gwangwaniManja Rabin
  3. Mangyada Rabin Karamin ludayi
  4. 10Maggi
  5. Albasa Mai lawashi
  6. 10Tarugu
  7. 3Tattasai manya
  8. Curry\thyme\garlic\ginger
  9. 1Koren tattasai
  10. Ruwa
  11. 1Onga ja qarami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki wanke doyanki ki fere ki kara wanke wa ki yanka Kamar haka ki aje agefe

  2. 2

    Da ganan Sai Dora tukunya a wutaki da manja da albasa da citta da tafarnuwa kmr haka

  3. 3

    Daganan saiki dauko jajjagenki ki zuba da kayan kanshi ki motsa da Maggi kiraba biyu kisa rabi

  4. 4

    Sai ki Dan soya sama² daganan saiki zuba ruwa yadda kike son ruwan fatenki ya kasance Sai ki rufe ya tafasa Sai ki dauko doynki ki zuba ki motsa ki rufe zuwa minti 30

  5. 5

    Saiki zuba sauran magginki Amma ki daka saiki motsa ki yanka albasa da koren tattasai ki zuba

  6. 6

    Saiki rife 1min ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes