Puff puff
Yana da matuqar dadi sosai #kadunastate
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu flour ki tankade a baban kwano me murfi
- 2
Sai ki samu ruwan dumi ki jiqa yeast inki
- 3
Sai ki samu madara da sugar a flour Sai ki kwanba da ruwan yeast ki buga da hannun ki komai ya hade Sai rufe ki barshi ya tashi tsawon minti tallatin Sai ki zuba mai a kaskon ki yayi zafi Sai ki soya shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11741162







sharhai