Soyayyar shinkafa me kayan lambu

Meenat m bukar
Meenat m bukar @cook_20556775

Soyayyar shinkafa me kayan lambu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Karas
  3. Koran wake
  4. Albasa
  5. Kayan dandano
  6. Kayan kamshi
  7. Mai
  8. Tafarnuwa
  9. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tafasa shinkafarki saiki tsaneta

  2. 2

    Saiki tafasa namanki da albasa da kayan dandanonki da kayan kamshi ya dahu saiki yayyankashi kanana

  3. 3

    Saika yanka su karas da koran tattasai da Albasa saiki tafasa Koran waken da karas

  4. 4

    Saiki dauko manki kizuba a kaskon suyarki saiki zuba mai da albasa idan tafara soyuwa saiki zuba yankakken namanki dasu karas da Koran wakenki

  5. 5

    Saiki zuba kayan kamshinki saikyi ta juyawa daganan saiki zuba shinkafarki da kayan dandanonki kiyita juyawa harkigama shikenan soyayyar shinkafarki ta kammala..Aci dadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat m bukar
Meenat m bukar @cook_20556775
rannar

sharhai

Similar Recipes