Hadin Salad na Gargajiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki samu salad dinki ki wanke sa da ruwan gishiri,ki yanka ki tsane sa a colender.....
- 2
Ki yansa tomato,albasa, dankali,da gulli ki zuba akai kisa Mai,Maggi
- 3
A gefe ki xuba garin kuli kuli a wani container sai ki samu ruwa mai dumi ki zuba masa....xaki ga kulin ya fidda mai sai ki juye akan salad din ki gauraya...
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11743570




sharhai