Wainar fulawa

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

Wainar fulawa Tana da dadi sosai kuma abar marmari ce ena matukar son ta

Wainar fulawa

Wainar fulawa Tana da dadi sosai kuma abar marmari ce ena matukar son ta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki kwa6a flour ki ki jajjaga attaruhu ki yanka albasa kisa ki zuba Maggi

  2. 2

    Saiki soya da either manja ko man quli sai aci da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes