Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Carrot
  2. 1Cucumber
  3. Madara gwangwani daya
  4. Sugar yanda kike so
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke carrot, ki bare bayan cucumber

  2. 2

    Ki markada su a blender

  3. 3

    Ki tace, ki zoba madara da sugar

  4. 4

    Ki saka kankara

  5. 5

    Zaki iya sha don marmari, baki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
rannar

sharhai

Similar Recipes