Jollof na dankali
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zakasa mai sannan saika xuba albasa bayan minti 2 sai kasa tumatur da atargu idan yadan soyuu Amma ba sosaisa ba saika Dan sa ruwa kadan dai dai da wanda xai nunarma dankali sai kasa dankalinka sannan ka zuba kayan sunadarin ka bayan ya dauko haryar nuna sai ka dauko soyayyiyar namarka sannan ka saka bayan wasu mintina sai ka duba ka sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11843244







sharhai