Kanzo

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kanzo
  2. Garin kuli kuli
  3. Hadin yaji
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Mai
  7. Cabbage
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za ki daka kanzon a cikin turmi

  2. 2

    Sai ki wanke ki regaye kasa sai ki zuba ruwan zafi ki rufe ki bar shi ya jika

  3. 3

    Idan ya jika,sai ki matse ruwan

  4. 4

    Ki zuba ma kanzo kulikuli,maggi,gishiri,kayan yaji da mai yada ki ke so sai ki motsa da cokali

  5. 5

    Sai ki yanka cabbage,albasa da tattasai ki jera

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Augie's Confectionery
rannar
Sokoto
I'm a culinary artist/pastry chef,love to explore more in the culinary world.I love baking or let me just say it's my profession.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes