Umarnin dafa abinci
- 1
Ki samu fulawanki ki yanka masa albasa,attarhu kisa maggi,onga, ajino,da Dan kori kisa ruwa ki dama kar yayi gudaje....sai ki shafa mai a frying pan ki rika debo kulin kina zubawa ki na soyawa idan yayi ki juya days bangaren.....
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Wainar fulawa
Na rasa me zanyi muci d Rana Kuma Naga Ina da lawashi kawae nace Bari nayi wainar fulawa tana Dadi d lawashi sosae Zee's Kitchen -
Wainar fulawa(Yar kalalaba)
Wainar fulawa tanada dadi sosai ga sauki wajen sarrafawa #gargajiya Asma'u Muhammad -
-
-
Wainar fulawa
Idan Zaki soya wainar fulawa,kina zuba kullin to ki rufe ta tafi saurin soyawa sakina Abdulkadir usman -
-
-
-
-
Wainar fulawa
Wainar fulawa akwai dadi Sosai musamman idan yajinki y zama na musamman 😋🥰#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11843165
sharhai