Oreo Cupcake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 1/8 cupof flour
  2. 125 gof butter
  3. 1 cupof sugar
  4. 1sachet of Oreo
  5. 1teaspoon Vanilla extract
  6. 1large egg
  7. 1/2 cupof buttermilk
  8. 1/2teaspoon baking soda
  9. 1/2teaspoon baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A saka butter a kwano sai a kawo sugar a zuba akai a juya sosai harsai sugar ya fara narkewa sai a kawo kwai guda daya a saka akai a juya sosai

  2. 2

    A kawo buttermilk Rabin kofi a zuba akai a juya sai a kawo flour wadda aka saka baking powder da baking soda aciki a zuba akai a juya za'aga komai ya hade jikinsa sai a kawo vanilla flavor a saka akai

  3. 3

    A kawo Oreo biscuit a dakashi Amma Kar yayi laushi a zuba acikin cake batter din a juya sai a saka baking sheet a muffin tray sai a kawo wannan cake batter din a zuba aciki

  4. 4

    Ayi preheating oven na tsahon minti Sha biyar sai a kawo cake din a saka a ciki a gasa Shi idan aka saka toothpick a tsakiyan cake din aka Ciro babu komai ajikinshi toh cake ya gasu sai a Ciro a oven

  5. 5

    Tadaaaaa 💃 💃 Oreo cake ya kammala 😋😋 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes