CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar ganye (vegetable soup)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar ganye (vegetable soup) ainihin hoton girkin

Miyar ganye (vegetable soup)

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Inason miyar ganye musamman taji kayan hadi da ganyayyaki ga dadi ga kuma karin lafiya a jiki. 😋

Inason miyar ganye musamman taji kayan hadi da ganyayyaki ga dadi ga kuma karin lafiya a jiki. 😋

Kara karantawa

Miyar ganye (vegetable soup)

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Inason miyar ganye musamman taji kayan hadi da ganyayyaki ga dadi ga kuma karin lafiya a jiki. 😋

Inason miyar ganye musamman taji kayan hadi da ganyayyaki ga dadi ga kuma karin lafiya a jiki. 😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Tattasai,tarugu,albasa da tumatur kadan
  • tafarnuwaChitta da
  • Manja
  • Nama da kashi
  • Stock fish da ganda
  • Daddawa
  • Dandano
  • Gishiri
  • Cray fish
  • Ganyen ugu
  • Ganyen water leaf
  • Alaiyaho
  • Lawashin albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki wanke naman da kashi ki tafasa shi,shima ganda da stock fish ki wanke ki tafasa ki aje gefe.ki wanke ganyayyakin ki yanka ki aje gefe.

    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki1 hoto
    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki1 hoto
    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki1 hoto
  2. 2

    Ki wanke kayan miyan ki saka chitta da tafarnuwa ki nika amma kar yayi laushi kamar jajjage.seh ki dora tukunya kan wuta ki zuba manja ki yanka albasa kadan ki zuba.idan albasar ta dan soyu seh ki zuba kayan miyan.idan ta fara soyuwa seh ki zuba daddawa ki juya.

    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki2 hoto
    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki2 hoto
    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki zuba dandano ki juya ki barshi ya soyu,idan mai ya fara fitowa seh ki zuba nama da stock fish da ganda ki zuba ruwan naman,seh ki zuba cray fish ki juya ki barshi ruwan ya dan janye miyar tayi kauri.

    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki3 hoto
    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki3 hoto
    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki3 hoto
  4. 4

    Idan miyar tayi kauri ta soyu seh ki zuba lawashi ki barshi kaman minti 3 sannan ki zuba ugu shima yayi kamar minti 3 seh ki zuba water leaf ki juya ki barshi yayi kamar minti 2 sannan ki zuba alaiyaho ki juya idan da bukatar karin dandano ko gishiri seh ki kara ki barshi ruwan ya dan janye kamar minti 4 seh ki sauke. Ana iya ci da tuwo,semo,sakwara,shinkafa da sauransu.sannan kina iya sa duk naman da kike so kamar su kayan ciki da busashen kifi.

    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki4 hoto
    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki4 hoto
    Miyar ganye (vegetable soup)matakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar April 06, 2020 13:58
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Miyar Ganye

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Classy Cincin
  2. Gurasa mai kwai
  3. Masar shinkafa da miyar alaiho mai gyada
  4. Swiss Roll Cake
  5. Hadin kankana da dabino
  1. Masar shinkafa da miyar alaiho mai gyada
  2. Farar Shinkafa da sous din kayan miya
  3. Alalle da veggies sauce
  4. Faten dankalin hausa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11998289
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close