Hadin kankana da dabino

Najma
Najma @cook_13752724
Kano

Hadin kankana da dabino

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana Dede bukata
  2. Markadadden dabino da madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi anfanida markadadden dabino da Madara nasakashi a freezer ya daskare

  2. 2

    Sena yanka kankana a bowl nazuba markadadden dabinon Sesha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes