Dafa dukan shinkafa da danyen kifi

Fatima Zahra @Zarah_treat
Dafa dukan shinkafa da danyen kifi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a jajjaga kayan miya idan an gama a Dora tukunya a wuta.
- 2
Daga nan se a zuba Mai idan ya soyu se a zuba kayan miya ayita juyawa har ya soyu.
- 3
Daga nan se a zuba kayan dan dano da ruwa abarshi ya tafasa
- 4
Se a zuba shinkafa idan ta kusa dahuwa se a zuba kifin.aci lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12128292



sharhai