Fried rice

Husnah Cute @cook_16478114
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a sake ruwa a tukunya yayi zafi se a wanke shinkafa a zuba idan ta fara tafasa se a zuba cori a ciki daga bisani inta isa wankewa se a wanke kamar haka
- 2
Se a jajjaga tarugu da albasa in sun daku se a sa mai a wuta da albasa da kayan miyan da aka daka ko greating se a soya su soyu se a dan zuba ruwa asa green beans,karas da piece su dan dahu kamar haka
- 3
Se a sa dan dano da spices se azuba shinkafan ta turara se a ayi serving achi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Fried rice
Yarana suna sonshi sosai su suke sani nake yawan yinsa a weekend TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
-
-
Fried rice
A gsky ina son shinkafa sosai shyasa nake sarrafawa ta hanyoyi daban daban kuma alhmdllh iyalai na sunyi farin ciki sosai d cin wannan Umm Muhseen's kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fried rice with pepper chicken and salad
Yarana suna son wannan abincin sosai shiyasa nake yimusu shi kowane ranar asabar ko lahadi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12185865
sharhai