Dalgona Coffee
Yanada dadi sosai kuma ga sauqin hadawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki hada coffee da sugar a roba saikisa warm water din kiyi mixin da mixer ko whisker harse yayi kauri yai haske(creamy)
- 2
Kizuba ice acikin cup kisa madaran ruwa a cup saiki xuba wancan hadin akai
- 3
N:B zaki iya shanshi daxafi batareda ice ba,daganan ae kiyi mixing inxaki sha...Asha dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12171569




sharhai