Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Kwai
  3. Magg
  4. Salt
  5. Spices
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali kiyi masa yankan doya saiki wanke Kizuba cikin tukunya kisa magg nd salt kadan saiki zuba ruwa ki dora wuta, Bayan ya dahu Amman ba chan dahuwa sosai ba, saiki sauke ki tsane, ki fasa kwai kisa kayan dandano nd spices saiki Kara mix sosai saiki danko wannan dankalin kina sawa cikin Kwan kina sanyawa cikin mai, mai zafi ki soya idan yayi Zaki gane ta ido wow baa mgn aci dadi lfy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes