Spice Paratha

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Ba cimar mu bace ba, amma yau da kullum tasa muma muna son cin ireiren abincin. Yanada Dadi sosai kasnacewar an saka spices Baya saurin bushewa akan plain din.

Spice Paratha

Masu dafa abinci 10 suna shirin yin wannan

Ba cimar mu bace ba, amma yau da kullum tasa muma muna son cin ireiren abincin. Yanada Dadi sosai kasnacewar an saka spices Baya saurin bushewa akan plain din.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

25 minutes
2 yawan abinchi
  1. 1Fulawa Kofi
  2. Mai cokali 2
  3. Spices duk Wanda kike so
  4. Ruwa domin kwabi
  5. Gishi Dan kadan

Umarnin dafa abinci

25 minutes
  1. 1

    A tankade fulawa a roba

  2. 2

    A saka Mai a juya su hade guri 1

  3. 3

    A zuba spices da gishiri a sake juyawa

  4. 4

    Sannan a zuba ruwa a kwaba. Kar yayi tauri kar yayi ruwa.

  5. 5

    Sai a barshi ya huta

  6. 6

    Sannan a dauko a yayyanka a murza, yayi Fadi daidai misali

  7. 7

    Sai a dunga gasawa a abin gashi.

  8. 8

    Aci da miyar da akeso. Naci yawa da miyar albasa

  9. 9

    Z😋😋😍😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes