Kayan aiki

  1. Nescafe 2tblespn
  2. Sugar 2tblespn
  3. Ruwan zafi 2tblespn
  4. Madara
  5. Qanqara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada sugar nescafe daruwan zafi

  2. 2

    Seki kita buga shi har ye kauri

  3. 3

    Sekisa madara da qanqara rabin kofi se kisa cream din a Sama😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes