Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada duka ingredients dinki a guri daya ki kwaba dough din ki aje a gefe sai kisa mai kadan a wuta kisa karas,koren tattasai,kaza,maggi,spices da kike so da Dan tarugu ki soya sama sama sai ki soya kwai ki dagargazashi ki aje a gefe ki aje cheese dinki shima.
- 2
Sai kiyima dough dinki fadi kisa wani Abu kiyi round shape sai kisa hadin kazarki kisa egg din da kika soya kisa cheese sai ki rufe kishafa ruwa a tsakiya
- 3
Sai ki matsi bakin da folk koda wani tsinke ninayi amfani da dowelrods, sai kisa a pan ki kada kwai ki shafa kiyi baking for 20 to 30minute
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12257959













sharhai