CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Mini potato burger
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Mini potato burger ainihin hoton girkin

Mini potato burger

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

#Ramadan kareem,ga wani saban recipe din na iftar ya na da dadi sosai gashi da sauki.

#Ramadan kareem,ga wani saban recipe din na iftar ya na da dadi sosai gashi da sauki.

Kara karantawa

Mini potato burger

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

#Ramadan kareem,ga wani saban recipe din na iftar ya na da dadi sosai gashi da sauki.

#Ramadan kareem,ga wani saban recipe din na iftar ya na da dadi sosai gashi da sauki.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Dankalin turawa(guda 15)
  • Attaruhu(guda 5), albasa(guda3)
  • Kayan dandano
  • Mai (cokali biyu)
  • Filawa (kofi daya)
  • Kwai (guda 3)
  • Breadcrumb (kofi daya)
  • Salad cream
  • Minced meat
  • Attaruhu (guda2),albasa(guda1)
  • Spices
  • Man soya
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere dankalin ki ki wanke ki zuba ruwa ba dayawa ba ki tafasa amma kar ya dahu luguf saiki tsane a kwalanda ki a jiyeshi a gefe,sai ki dakko attaruhu da albasa ki grating dinshi amma karki sa ruwa aciki.

  2. 2

    Sai ki dakko dankalin ki,ki zuba a babban bowl ki samu muciya ko dai abinda kike dashi ki mash din shi,sai ki zuba attaruhu da albasa da maggi da dan mai kadan ki juya.

  3. 3

    Sai ki dinga diba kina mulmulawa (idan yana kama maki hannu sai ki samu ruwa mai kyau kina saka hannun a ciki sai ki debo dankalin ki mulmula),bacin kin gama mulmulawa sai ki dinga tabe shi ya dan yi flat ki dan dangwali ruwa a hannun ki ki gyara shi yadda zaiyi sumul ki ajiye a gefe, na saman kuma shima zaki tabe shi amma shi zaki dan yi tudu kamar yadda yake a hotan kasa 👇👇shima ki dan dangwali ruwa ki gyara shi yayi sumul.

    Mini potato burgermatakin girki3 hoto
    Mini potato burgermatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki dakko flour dinki ki damata da ruwa ya danyi kauri kisa maggi a ciki,kisamu wani bowl din shima ki fasa kwai kisa masa garlic powder kadan ki juya,sai ki dakko dankalin ki tsoma shi a cikin flour din ki cire ki sashi a kwai ki cire kisa a breadcrumb kisa a Mai (amma man sai yayi zafi sosai kuma deep fry zaki idan kasan ya soyo sai ki juya dayan barin) haka zaki tayi har ki gama.

  5. 5

    Yadda zaki hada naman tsakiyar kuma, zaki samu minced meat dinki ki jajjaga attaruhu da albasa ki sa a ciki kisa maggi, garlic powder,breadcrumb kadan ki juya sai ki dinga mulmulawa shima kina tabe shi(girman shi yayi daidai dana potato din da kika yi) sai kisa mai kadan a fry pan kisa naman ki soya shima idan dayan barin ya soyo sai ki juya dayan barin shima har ki gama.

  6. 6

    Karshe sai dakko dankalin ki, minced meat,da salad cream ki dakko na kasan ki dura minced meat dinki ki zuba salad cream a saman sai ki dakko dankalin saman ki dura a kai.serve hot😋😋😋

    Mini potato burgermatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar May 10, 2020 22:52
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

sharhai (4)

Hafsat Musa
Hafsat Musa @cook_25038036
July 27, 2020 12:35
Tnx alot
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dankali Burger

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Farfesun kaza da awara
  2. Spring roll filling
  3. Lemon tufa
  4. Alale
  5. Chicken doughnut
  1. Faten sinasir or waina
  2. Alalan gwangwani
  3. Donot
  4. Bread (local baking)
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12492778
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close