Grilled chicken and potatoes
Umarnin dafa abinci
- 1
A fereye dankali a yanka shi yadda ake bukatar girman sa,sannan a wanke naman kaza a yanka mata albasa,a zuba dan nai kadan,a zuba maggi,onga,kori da kayan kamshi.A ajiye naman a fridge na tsahon awo 3 don kayan kamshi da maggi ya ratsa cikin naman,sannan a shafawa kaskon gashi mai kadan
- 2
Sai a juye naman da dankalin a kai,a yanka attaruhu a zuba a ciki,sai a rufe,a dora a wuta,a rage wuta kadan kadan har ya gasu
- 3
🤤Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12504555










sharhai