Sandwich

Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
Kaduna State

Gaskiya naci abin nan da yawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

leda 1 bread
  1. Slice bread 1 leda
  2. Sedin gwagwani uku
  3. Kwai uku
  4. 1Albasa
  5. Bama 5sp

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki dafa kwai ki yanka kanana sai ki yanka albasa sai ki xubu sedin din ki amma banda man sai ki hada su wuri daya ki joya tare da bama

  2. 2

    Sannan ki dauko biridin ki ki dinga zuba hadin kina ninki wa haka zakiyi tayi har ki gama sai ki dauko toaster ki juna ta ki shafa mai sai kina sa bread din kina gasawa in ya gasu zai kwace kisa wani akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
rannar
Kaduna State
inason girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes