Spinach pudding

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Spinach pudding
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara alanyahu, ki tafasa kadan, saiki tace ki aje ya tsane.
- 2
Saiki fasa kwai 3 kisa Maggi, curry, kayan kamshi, saikiyi mixing sosai, saiki zuba alanyahu ki kara juyawa
- 3
Saiki kukulla a leda ki dafa kamar alale saiki dafa kamar alale iki Bari ya dahu sosai saiki bude ledan ki bari yasha iska ki yayyanka kanana
- 4
Saiki fasa wani kwai daban kisa Maggi da curry, ki kada saiki Dora Mai a wuta yayi zafi, saiki rika saka wancan cikin ruwan kwai, kina soyawa, haka Zakiyi har ki gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12711030






sharhai