Tuwon shinkafa miyar kubewa

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Tuwon shinkafa miyar kubewa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dora ruwa in sukayi zafi ki wanke shinkafa kisa kibarta ta dahu sosai saiki tuke ki kwashe.
- 2
Zaki soya mai kisa tarugu da tattasai da kika jajjaga, kisa ruwa daidai saikisa maggi da kayan kamshi da daddawa
- 3
Ki barshi ya tafasa kisa kifi kibashi 3 minutes saikisa kubewa da kika yanka kika daka, saikisa juya kibata 5 minutes saiki sauke....
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12882984



sharhai