#Cake na pan
Yanada dadadi nakanyishi yasaboda yara
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafari zakifasa kwai a mixture kizuba sigar da butter sekizuba buter milk kiyi mixing
- 2
Sannan kifara zuba flour ahankali harsetakare
- 3
Sekiyi shafa butter a pan kizuba sekisaka a oven
- 4
Idan yagasu sekifitar kinemi tsinken tooth pick kisaka aciki idan yadebo wani abin to baigasuba idan kuma baideboba yayi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12946708



sharhai