Arabian beetroot rice
Inason wannan abinci yana mun dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga ingredients
- 2
Dafarko za a zuba mai a tukunya sannan asa albasa idan tafara soyuwa sai asa cinnamon da cardamom da star anise da coriander da black paper da clove acigaba da juyawa
- 3
Bayannan sai asa ginger nd garlic ajuya asa green paper sannan sai azuba shinkafa ajuya
- 4
Asa black paper azuba maggi sannan akawo ruwan zafi azuba
- 5
Asa thyme da mix spices da curry ajuya a rufe zuwa minti goma
- 6
Sai a bude azuba carrot da akayi grating azuba beetroot shima ayi grtng Sai akawo red kidney beans azuba
- 7
Sannan sai asa sweet corn a rufe da poil paper zuwa minti biyar
- 8
Bayannan sai a bude a juya asa garwashi akan poil paper asa clove akai sai a zuba mai arufe zuwa minti uku
- 9
Sai a bude acire garwashin shikenan angama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




























sharhai