Grilled chicken/gasashshiyar kaza

Z.A.A Treats
Z.A.A Treats @mamanNurayn
Sokoto

Lallai wannan kazar ita akecewa ba'a ba yaro mai kiuya

Grilled chicken/gasashshiyar kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Lallai wannan kazar ita akecewa ba'a ba yaro mai kiuya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Kaza
  2. Ginger and garlic paste
  3. Zuma
  4. Dark soy souce
  5. Yoghurt
  6. Paprika
  7. Dandano
  8. Garin yaji
  9. Parsley

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki wanke kazar ki yanka ta manyan yanka sai ki Dan tsane ta sannan sai ki hade kayan Dana lissaho wuri daya sai ki bade ta dasu

  2. 2

    Idan kin hade su sai ki samu ziplock ki saka a ciki kiyi marinating for awa 3 ko kuma dare zuwa safe sai kisa a fridge

  3. 3

    Sai ki jera akan abin gashi ki gasa har ta gasu sosai

  4. 4

    Bayan ta gasu sai kidan yi souce din ginger and garlic paste da garin yaji ki shashshafa akan kazar sai kiyi decorating da parsley.aci dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Z.A.A Treats
Z.A.A Treats @mamanNurayn
rannar
Sokoto
I love cooking.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes