Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Noodles
  2. Curry 1spoon
  3. Ruwa
  4. Albasa da tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara tafasa ruwan Zafi sai ki saka yankakken tarugu da albasa da dandano

  2. 2

    Sai kawo Curry da noodles din sai ki saka ki bari har ya dahu.shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Z.A.A Treats
Z.A.A Treats @mamanNurayn
rannar
Sokoto
I love cooking.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes