Rolled roasted beef
Umarnin dafa abinci
- 1
A yanka nama falai falai,a zuba maggi,kori da mai ayi marinating din sa
- 2
Idan ya tsumu sai a saka dankali,karas,albasa,tattasai da cucumber a ciki,a nade kamar tabarma sai a saka abun sakacen haqori a tsira saboda kar ya bude
- 3
Isan an gama sai a saka foil paper a farantin gashi a jera naman sai a gasa
- 4
Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13406159














sharhai