Pan cake

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Wannan girki Yana da Dadi ga sauqi sarrafawa,,yara na namatuqar sonshi

Pan cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan girki Yana da Dadi ga sauqi sarrafawa,,yara na namatuqar sonshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupof flour
  2. 1/2 cupof sugar
  3. 1tbspoon baking powder
  4. 2eggs
  5. 1/2 cupof milk
  6. Pinch of salt
  7. 1tbspoon vanilla flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a tankade flour a Abu me fadi,se a xuba sugar, baking powder da gishiri kadan a jujjuya

  2. 2

    Se a kada kwai awani kwano a xuba madara da vanilla flavour aciki a jujjuya sosai

  3. 3

    Se a xuba acikin hadin flour a juya sosai karyayi ruwa yadanyi kauri

  4. 4

    Se a adaura frying pan a wuta ayi qasa dawutan sosai,se asama tissue paper ana dangwalawa a Mai anashafa wa a pan din,se a diba ana xubawa

  5. 5

    Idan yayi a juya

  6. 6

    Aci Dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes