Kaza
ba magana ga laushi ga dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke kazarki tas sai ki zuba a tukunya kisa albasa da tafarnuwa da chitta da curry da attaruku ki yanka lemon tsami daya ki zuba sai kisa zuba su maggi da gishiri kadan sai ki sa ruwa kadan ki juya ki rufe har ruwan ta fara tsosewa sai ki sauke ki daura pan a wuta kisa mai ki yanka albasa kadan ki zuba in man yayi zafi ki rage wuta ki soya shi da hankali shikenan aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13423371




sharhai (2)