Tuwo miyar wake

aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
Zaria/Nigeria

Inason tuwo miyar wake saboda yanada dadi sosai.

Tuwo miyar wake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Inason tuwo miyar wake saboda yanada dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1/2 hour
2 yawan abinchi
  1. 2Shinkan tuwo Kofi
  2. 3Ruwa Kofi
  3. Yanda ake miyar :
  4. 1/2 cupWake
  5. Kayan miya
  6. Nama
  7. Kifi(Banda)
  8. Kayan kamshi
  9. Manja
  10. Maggi
  11. Alaiyahu (optional)

Umarnin dafa abinci

1/2 hour
  1. 1

    Idan uwargida ta samo wakenta saita jiqa shi idan yajiqu zata gyara shi ta cire bawon waken tsaf saita dora ruwa awuta idan ya tafasa saita kawo waken tazuba tabar shi yayi ta tafasa sai ya dahu sosai saita kawo yankakkiyar albasa da attaruhunta ta juye takawo manja soyayye da gyararren kifin ta duk ta juye

  2. 2

    Sai ta jira miyar ta sake dahuwa sannan takawo kayan dandanon datake buqata maggi gishiri DSS. daga nan zata sake barinta ta dan jima a wuta kadan kadan da zaran taga miyar yayi saita sauqe zaa iyaci da tuwon shinkapa ACI DADI LAFIA.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
rannar
Zaria/Nigeria
I love cooking, in fact cooking is my dream
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes