Tura

Kayan aiki

40mins
2-3 savings
  1. 1 cupfulawa
  2. 2-3banana
  3. 2egg
  4. cupmilk half
  5. baking powder 1tspn
  6. 1 tbspnyeast
  7. mangyadan suya
  8. 2 tbspnicing sugar

Umarnin dafa abinci

40mins
  1. 1

    Kisamu ayabanki mai kyau kibareta a kwano kiyi mashing dinta sannan kifasa kwai kisa, kisa baking powder,icing sugar,milk dakuma damammen yeast dinki

  2. 2

    Kigaurayasu su hade jikinsu sannan kina zuba fulawan ki a hankali har yayi daidai kaurin cincin puff-puff

  3. 3

    Saikisa a rana kibarshi kaman na 30mins inyataso saiki daura manki a wuta yayi zafi saiki fara suyawa.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
sufyam Cakes And More
rannar
Gombe State
I really love everything about kitchen not just only cooking and baking🧑‍🍳♥️
Kara karantawa

sharhai

Abolarin Elizabeth
Abolarin Elizabeth @Lee1
Hi, please can you help me with the translation for the process

Similar Recipes