Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1pack couscous
  2. 1big chicken breast
  3. 5irish potatoes
  4. and a half cup grinded tarugu, tattasai and shambo 1
  5. Seasoning to taste
  6. 1teaspoon curry
  7. 4tablespoons oil
  8. Parsley
  9. For the chicken marinade
  10. 1teaspoon light soy sauce
  11. 1teaspoon black pepper
  12. 1teaspoon garlic powder
  13. 1/2teaspoon ginger powder
  14. 2-3Seasoning cube
  15. 1teaspoon chicken seasoning

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga chicken breast za ki ui shredding dinta. Ki yanka dankali daidai girman da kike so. Sai jajjage

  2. 2

    Za ki yi marinating dinta

  3. 3

    Ki tafasa dankali da gishiri

  4. 4

    Ki zuba mai a tukunya sai ki zuba marinated chicken din ki jujjuya har sai ya yi

  5. 5

    Ki zuba jajjage da spices

  6. 6

    Seasoning yanda zai ji

  7. 7

    Idan ya soyu sai ki zuba makimancin ruwa wanda kika san zai iya turara couscous din

  8. 8

    Ki zuba couscous a hankali ki zuba dankalin sai ki rufe

  9. 9

    Idan ya turaru sai ki sauke. Na yanka dadaffen kwai a kai na zuba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes